Babban website wanda ya shahara wajan baku labarai da dumi-duminsu da hikayoyi na zamanin hausa.
Friday, 15 February 2019
Sanarwa
SANARWA MAI MUHIMMANCI DAGA HUKUMAR EFCC AKWAI KYAUTA MAI TSOKA
Hukumar da take yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya (EFCC) ta fitar da sanarwa a shafinta na Twitter tana kira ga 'yan Nigeria su kai rahoton duk wanda suka gani yana raba kudi a gurin zabe.
Hukumar ta EFCC ta fitar da nambar wayoyin da za'a kira ko tura sakon gaggawa da zaran anga wani ko wasu suna raba kudi a gurin zabe, ga nambar wayoyin kamar haka:
ABUJA HQ--08141219896, 09077928772, 09051923475, 09074456025, 09051916064, 09066270016
ABUJA ZONAL OFFICE----08033492025, 08123827088
LAGOS OFFICE ---08033106347, 08123827088
PORT HARCOURT OFFICE ------ 08065642958
KANO OFFICE ---08033500256
GOMBE OFFICE ---07061813411
KADUNA OFFICE ---08037623831, 08058437872
ENUGU OFFICE ---07064917920
BENIN OFFICE ---08036008537
MAIDUGURI OFFICE ---08035899836, 08123827019
UYO OFFICE ---08055112603, 08180008030
SOKOTO OFFICE ---09085666666, 08081765401
ILORIN OFFICE ---08034516071
MAKURDI OFFICE ---08036328837
IBADAN OFFICE ---07030885555
Sannan hukunar ta EFCC tayi alkawarin bayar da kyauta mai tsoka ga duk wanda ya kai sahihin rahoto wanda aka gani yana raba kudi a gurin zabe, kuma EFCC tayi alkawarin kiyaye sirrin wanda ya kai mata rahoton.
Wannan matakin yayi, jama'a sai a taimaka wajen isar da sakon.
Muna rokon Allah Ya sa ayi zabe lafiya a kammala cikin nasara Amin
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment