Saturday, 16 February 2019

Yadda zakayi recharging ta banki a hanya mai sauki

                                    




      You can recharge your phone from your bank account using these codes easily just by dialing them which Will reduce your stress of purchasing recharge cards from vendors. I think it is the most easiest way if you have bank account in Nigeria.


        So, in this post I will list the bank names and the codes that you have to dial to recharge using your phone, Note that you have to recharge based on the balance that you have in your bank, because because when you recharge above your balance your operation will not take place, so let's go directly to the list of the banks and the codes that you will dial.

1. Diamond Bank Recharge codes.
     For those that has account in Diamond Bank, they can simply recharge using there phone by just dialing *937*Amount# then send, for example if you want recharge 500 Naira just dial *937*500# then send, after your transaction was completed you will receive notification.

2. Access Bank code.
        For those that there account is in Access Bank they can simply dial using there phone *901*Amount# then send. For example if you want to recharge 500 naira you will dial *901*500# after you send you will receive notification as your transaction was completed.

3. Eco Bank code.
           For those that have their account in Eco bank they can simply dial using there phone *326*Amount#then send, for example if you want to recharge 1000 Naira just dial *326*1000# then you send, after that as soon as your transaction was completed you will receive notification.

4. Fidelity Bank Recharge code.
         For those that there account is in Fidelity Bank they can simply use there phone to dial *770*Amount# then send , for example if you want to recharge 1000 Naira just dial *770*100# then send after your transaction was successfully completed you will receive notification.

5. FCMB  Bank code.
          For those that are customers of Fcmb bank they can simply dial on their phones *322*214*Amount#then send for example if you want to recharge 1000 Naira you will just dial *322*214*1000# then after you send and your transaction was successfully completed you will receive notification.

6. First Bank code.
         For customers of First Bank Nigeria Limited they can recharge using their phones by just dialing *894*Amount# then send, for instance if you want to recharge 500 Naira  dial *894*500# then after you send you will receive notification.

7. Jaiz Bank  code


For those that are customers of jaiz bank, they can simply recharge using their phones by just simply dialing *389*307*Amount# then send, for instance to recharge 1000 Naira you just dial *389*307*1000# then send after that you will receive notification after your transaction was being successfully completed.

8. GTBank Recharge code.

     To recharge your phone using your GTBank account you should simply dial *737*Amount# and Send,  for example to recharge 100 naira just dial *737*100# and send, but if you want to recharge another person's mobile line like family and friend you have to dial*737* Amount* person's number# and then send.

9. Heritage Bank code.
      For those that their account is in Heritage Bank, they can simply recharge their phones using by just dialing  *322*030*Amount# then send, for example to recharge 1000 Naira just dial *322*030*100# after you send when the transaction was successfully completed you will receive notification.

10. Keystone Bank.
        For those that are customers of keystone Bank they can recharge their phones by simply dialing *322*082*Amount# and then send, for instance to recharge 500 Naira just simply dial *322*082*500#then send, and once the transaction was successfully completed you will be notified.

11. Skye Bank code.
       For those that are customers of Skye Bank to recharge their mobile line using their phones they can simply dial *833*Amount# then send, for example to recharge 1000 Naira just simply dial *833*1000# then send .

12. Stambic IBTC Bank code.
       For those that there Account is in Stambic IBTC Bank they can recharge their phones by simply dialing  *909*Amount# And Send, for example if you want to recharge 500 Naira dial *909*500# and then send, after the transaction was being successfully completed you will receive notification.

13. UBA Bank. Recharge codes.
       For the customers of UBA Bank Nigeria Limited they can simply recharge their mobile line by just dialing, *919*Amount# and send, for instance if you want to recharge 1000 Naira just dial *919*1000#after you send and the transaction was successfully completed you will receive notification.

14. Sterling Bank Recharge code.
       For those that have an account in Sterling Bank they can also recharge their phones by simply dialing*822*Amount# then send, for example if you want to recharge 500 Naira just dial *822*500# after you have send you will Notification.

15. Union Bank Recharge code.
        For union Bank customers they can simply recharge their mobile line by simply dialing *389*032*Amount# then send For example if you want to recharge 100 Naira just simply dial *389*032*100#and then send when the transaction was being successfully completed you will receive notification.

16. Zenith Bank code.
      For those that have their account in Zenith bank they can recharge their mobile lines by simply dialing *966*Amount# and send, for instance if you want to recharge 200 Naira just dial *966*200# and send, after your transaction was being successful you will receive notification.

16. Unity Bank Recharge code.
        For unity bank customers they can recharge their mobile line by simply dialing *322*215*Amount# and Send, for example if you want to recharge 500 Naira just dial *322*500# and Send once the transaction was being successfully completed you will receive notification.

18 Wema Bank code.
For those that have their account in Wema Bank they can recharge their mobile line by simply dialing *322*035*Amount# and send for example if you want to recharge 100 Naira just dial *322*035*100#.

      So the above mentioned list are the banks name and the codes that you have to dial in order to recharge your mobile line, But Note the codes works only with the mobile line that you have registered with your bank account. That's it for comments you can drop it on comment section below and you can also subscribe by email to receive updates from this site, thanks.

Friday, 15 February 2019

Breaking:INEC ta dage Zaben da za'ayi yau

Hukumar shirya zabe watau inec ta dage zaben da zaayi ayau har zuwa mako mai zuwa

Jahiliyya ta dawo: Yadda wani uba ya binne jaririyar da aka haifar masa kwana daya da haihuwa da ranta

Wani uba mai shekaru 20 Ashiru Abubakar, dake kauyen Janbiri a karamar hukumar Birnin-Kudu jihar Jigawa, ya shiga wata cakwakiya bayan ya dankarawa matarsa mai suna Hussaina Yusuf saki uku, bayan nan kuma wata kaunar juna ta sake shigarsu, ga shi babu halin auren juna har sai matar ta auri wani mijin daban wanda ba shi ba sannnan ta fito ne zai iya aurenta kamar yadda shari’ar musulumci ya tanadar.

Sai dai su wadannan ma’auratan sun ci gaba da sheke ayarsu duk da ba a mayar da auren ba a tsakaninsu, inda har wani sabon juna biyu ya shiga tsakanin su, wanda bayyanar cikin ya jefa su cikin rudu da fitintinu daban-daban.

Bayan bayyanar cikin Hussaina ta umurci mijin da ya bata dubu 50 domin zuwa asibiti a zubar mata da cikin ganin ba ta hanyar aure bane suka same shi, gudun kar ya jawo masu abin magana a cikin kauyen nasu, sai dai shi mijin nata Abdullahi ya nuna bai da halin wadannan kudaden.

Hakan ne ya sa cikin kaddara matar ta haihu, inda kanin matar ya sanar da tsohon mijin nata cewa tsohuwar matarsa ta haihu ya mace sai ya shirya.

Kwatsam Abdullahi ya dira gidan da tsohuwar matar tasa take wato me jego, inda ya sake yarinyar ya je daji ya binne ta.

Bayan da mai jegon ta garzaya ofishin yan sanda ta yi kara, jami’an yan sanda suka dukufa bincike, inda aka cafko tsohon mijin nata, nan take ya bayyana cewa ya sace yarinyar ya binne ta a daji domin ya ceci uwar daga kudurin da ita ma ta yi niyyar dauka na halaka jaririyar.

Shima a nasa bayani jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar Jigawa, SP Abdu Jinjiri, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce abin alfahari bayan da jami’an yan sanda suka tasa keyarsa zuwa inda ya binne jaririyar , aka hako ta aka same ta a raye ba ta mutu ba.

Sanarwa


SANARWA MAI MUHIMMANCI DAGA HUKUMAR EFCC AKWAI KYAUTA MAI TSOKA

Hukumar da take yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya (EFCC) ta fitar da sanarwa a shafinta na Twitter tana kira ga 'yan Nigeria su kai rahoton duk wanda suka gani yana raba kudi a gurin zabe.
Hukumar ta EFCC ta fitar da nambar wayoyin da za'a kira ko tura sakon gaggawa da zaran anga wani ko wasu suna raba kudi a gurin zabe, ga nambar wayoyin kamar haka:
ABUJA HQ--08141219896, 09077928772, 09051923475, 09074456025, 09051916064, 09066270016
ABUJA ZONAL OFFICE----08033492025, 08123827088
LAGOS OFFICE ---08033106347, 08123827088
PORT HARCOURT OFFICE ------ 08065642958
KANO OFFICE ---08033500256
GOMBE OFFICE ---07061813411
KADUNA OFFICE ---08037623831, 08058437872
ENUGU OFFICE ---07064917920
BENIN OFFICE ---08036008537
MAIDUGURI OFFICE ---08035899836, 08123827019
UYO OFFICE ---08055112603, 08180008030
SOKOTO OFFICE ---09085666666, 08081765401
ILORIN OFFICE ---08034516071
MAKURDI OFFICE ---08036328837
IBADAN OFFICE ---07030885555
Sannan hukunar ta EFCC tayi alkawarin bayar da kyauta mai tsoka ga duk wanda ya kai sahihin rahoto wanda aka gani yana raba kudi a gurin zabe, kuma EFCC tayi alkawarin kiyaye sirrin wanda ya kai mata rahoton.
Wannan matakin yayi, jama'a sai a taimaka wajen isar da sakon.
Muna rokon Allah Ya sa ayi zabe lafiya a kammala cikin nasara Amin
by

Abin mamaki,Yadda yaro dan shekara shatakwas ya samu million 22

Shidai wannan yaron ba wani yaro bane ba face wanda aka sama suna Ryan wanda zuwa yanzu shekarar sa takwas a duniya, shidai wannan yaron ba wani abu  yake ba da yasamu wadannan zunzurutun kudin ba face yana yin bayani ne a kan kayan wasan yara a wannan sananniyar kafa ta sada zumunta t youtube, a inda ya rinka amfani da shafinsa na youtube wajen yin bayani akan kayan wasan yara wanda hakan ne ya sa ya zama kwani, kuma har ma ya zama na daya a jerin wadanda suka fi kowa samun kudi a youtube.

      A watan yuni ne wannan sananniyar mujallar wadda aka fi sani da forbes ta fitar da sakamakon bincike wanda yake nuna cewar chennel mai suna RyanToysReview ta samu nasarar zama na daya inda ta doke abokiyar gasarta wato Joke Paul da dala kusan dala 500,000 a karshen shekarar da ta gabata.

      A tun lokacinda iyayensa suka bude massa wannan shafin na youtube a shekarar 2015,
bidiyoyin da suka fara dorawa an samu yan kallo wadanda yawansu ya kai biliyan 26, kuma shafin ya samu mabiya wadanda yawan su ta kai 17,300,000, mujallar forbes ta kara tabbatar da cewar kudin da ya samu kusan dala ashirin da daya 21 ya same su ne a sanadiyyar tallar da ake sawa a cikin bidiyoyin da channel din take sawa kuma dala miliyan daya ta hanyar masu daukar nauyinsa.
     
       Duba da la'a kari Ryan karamin yaro ne ba duka kudaden da yake samu ba yake amfani da su ba, ana aje masa kashi 15 ne cikin dari na abunda ya samu a banki kafin ya girma, kuma dudda hakan kudaden da yasamu a bana sun linka wanda ya samu a bara, bayan an cire haraji da kamashon da yake biyan layoyin sa da masu yimasa hidima.
     
     A lokacinda aka zanta da shi a tashar NBC an tambaye shi me yasa ya ke son kallon bidiyoyin sa sai ya ce dalilin shine ya iya nishadantarwa.
     
     suma yan'uwan shi wadanda takwaye biyu ne ba'a barsu a baya ba sun fito a wara bidiyon da yake bayani ga yara yadda ake gudanar da harkar sinadarai na kimiyyar zamani inda suka sami yan kallo wanda yawansu yakai akalla miliyan 26. ku cigaba da kancewa damu a wannan wensite din wato mai taken Hausawasite domin samun post na ilimantarwa, labarai da fadakarwa akan abubuwan dake faruwa a fadin duniya.

Yadda akeyin subscribe na AIRTEL 1Gb na N500 da na 500Mb a N25


     Assalamu alaikum jama'a kamar yadda aka saba a wannan website mai albarka Muna kawo maku abuuwan daban daban masu amfani to a yau ma inshallah zamu yi maganar yadda zaka yi subscribe na Layin Airtel dinka da N25 a baka 500Mb daga karfe 12 na dare zuwa 5 na safe da kuma plan din da zaka sai data da naira N500 abaka 1Gb.

      To da farko dai kafin ka shiga a cikin wannan Sai ka fara bin steps kamar haka  bari mu fara dana N25 abada 500Mb.
1. Dafarko dai zaka danna *312# ka Kira sai ka danna na 1 wanda ake sa migrate don ka shiga tsarin.

2. Daga nan bayan ka yi wanan step din na sama Sai ka kara Kiran *312# sai ka danna na ukku 3 wanda aka sa Night browsing N25 for 500Mb shikenan bayan kayi send Zay yi inshallah.

To bari muje ga na biyun wanda na naira N500  inda ake bada 1Gb.

1.Dafarko kira *312#  Sai ka danna 1 kai migrate

2. Bayan kayi migrate sai ka sake kiran *312# sai ka danna 2 wanda aka rubutun N500 for 1Gb.

    Daka sa indai yayi xaka ga message cewar yayi lafiya Lau

Dayawa mutanen yanzu basu san wanene MUHAMMADU BUHARI ba

Kamar yadda yawancin yan Nigeria suka sani shugaba Muhammadu Buhari ya nemi takarar mulkin Nigeria abaya wanda za'a ce kusan ba sau daya ba ba sau biyu ba indi jam'iyar (PDP) wanda take mulki a Nigeria tun a shekarar 1999 take kada shi amma duk da hakan bai sa shi ya kare ba wajen neman mulki a inda a shekarar 2015 Allah ya bashi nasarar hambarar da jam'iyyar (PDP) wadda take mulki a kasar.



      Shidai tsohon shugaban kasar Nigeria ne wanda ya mulki kasar tun lokacin mulkin soja wanda yake da shekara 76, inda yawancin yan Nigeria ke ganin sa a matsayin mai gaskiya wanda yake tsayayye .



     A shekarar 2015 ya sami hadin kai tare da kungiyar APC inda suka hada da niyyar kawo yan Nigeria canji wanda hakan ya kara ma jam'iyyar karfi da kuma kima a idanun yan Nigeria inda bayan an gama zaben ya samu nasarar kada shugaban da ke mulki a kasar wato Goodluck Jonathan.

 Na daka cikin abubuwan da yan Nigeria suka sa rai dama shi abun da shugaba muhammadu Buhari yayi koarin yi a lokacin mulkinsa da kuma abubuwan da suka faru  da shugaban  tun kafin  ya hau mulkin kasar har zuwa yau.

Al'amarin Rashin Lafiya na 2017.



     A lokacin da ya hau mulkin kasar Nigeria a shekarar 2017 ya samu rashin lafiya wadda ta jawo magan ganu a bakunan yan Nigeria.

     Ya dai yi jinyarsa ne a kasar ingila inda ya shafe kusan kwanaki 100 inda bayan ya gama wadannan kwanakin ne ya dawo gida a Nigeria ya cigaba da harkokin mulki.

Al' amarin da ya faru na  yunkurin kisa

An kai farmaki ma shugaba muhammadu Buhari a  lokacin da suke wata tafiya da shi da jerin motocin da su ke raka shi a birnin kaduna inda, ba'a san ko suwa ne ne suka kai harin ba.e

 Amma a lokacin kasar Nigeria tana fama da hare haren wannan kungiyar mai suna Boko Haram, kafin shugaba Buhari ya hau mulkin kasar ya sha alwashin cewa zai yi iya kokarinshi na ganin ya kawo zaman lafiya a Nigeria.

   inda bayan ya hau masana dama sauran yan Nigeria sun jin jina mai kame da kokarin da yayi bayan hawan sa mulkin kasar kame da harkar tsaro musamman ma rikicin Boko Haram wanda ya addabi kasar a baya.

Sa rai da yan Nigeria sukai wajen samun sauyi.

      Yan kasar Nigeria  musanmanma talakawa a lokacin da shugaba muhammadu buhari ya hau a mulkin kasara Nigeria a shekarar 2015 sun sa ran samun chanji na harkokin kasar kamar su samun tsaro a kasar, yaki da cin hanci da rashawa ,da ma sauransu.
 
     Amman daga cikin wasu masu sharhi na kasar Nigeria suke ganin wai cewar ba wani abun da aka samu da tattalin arziki da abubuwan cigaba.

     Amma fa wasu daga cikin su sun jinjina ma shugaban ta fuskar tsaro musan man ma wannan rikin wanda ya dabaibaye kasa watau Boko Haram inda suke cewar ya taka rawar gani.
     
Yakin da shugaban yayi akan rashin da'a

      Shugaba Buhari yayi alkawarin gyara wasu daga banna da ta awku a Nigeria inda bayan da ya hau Mulkin kasar a wata zantawar da akai da shi ya ce bannar da akai a tsawon shekaru 16 tayi yawa kuma zasuyi kokarin rage tamusan man ma a fanin cin hanci da rashawa.

  To anan ya rage ma jama'a ga zaben 2019 nan yana zuwa kuma shugaba Buhari ya kara fitowa don koma wa wa'adin mulki akaro na Biyu to kowa  zai ci zabe tsakanin attiku da Buhari, idan akwai comment yi shi a comment section don muji ta bakin ka mai karatu.